https://andro.io/app/dev-1goa0
Kowace Cuta Da Maganinta Na 2 for  Android – Latest Version & Features app icon
Android app profile

Kowace Cuta Da Maganinta Na 2 for Android – Latest Version & Features

by

4.0 (0 ratings)
Power 100

Price

free

Version

Updated

Size

Bytes

Rate this app

How do you feel about Kowace Cuta Da Maganinta Na 2?

Thanks for your feedback!

> 2.2k

Monthly Downloads

~$900

Estimated Cost

Screenshots

About Kowace Cuta Da Maganinta Na 2

Wannan Manhajar mai suna Kowace Cuta Da Maganinta mun yi bayani dalla-dalla dangane da cututtuka daban-daban da kuma Maganinsu a ta hanyar karanta ayoyin Al-Qurani Mai Girma da amfani da bishiyiyoyi da tsirrai masu amfani.A cikin wannan Manhajar za ka samu bayanai masu faidantarwa dangane da magungunan gargajiya da kuma yadda ake amfani da wasu daga cikin ayoyin Al-Qurani wajen lalata Sihiri da korar aljani daga gida ko jikin dan Adam a cikin sauƙi a samu lafiya.Wannan application munyi ta ne domin amfanin miliyoyin alumma a faɗi duniya domin za ta ba da ƙarin haske akan magungunan gargajiya da kuma na Musulunci.Disclaimer: Ba mu lamunce ayi amfani da magungunan da muka yi bayani ba ta hanyar da bata dace ba, kuma ba zamu ɗauki alhaki ba.
Ana iya tuntubar ƙwararrun kafin amfani da kowane irin maganin gargajiya da na Musulunci.

Share

Share Kowace Cuta Da Maganinta Na 2

Help others discover this Android app.

Kowace Cuta Da Maganinta Na 2

Kowace Cuta Da Maganinta Na 2

Free

Get