https://andro.io/app/app899555
Soyayya Da Rayuwar Aure for  Android – Latest Version & Features app icon
Android app profile

Soyayya Da Rayuwar Aure for Android – Latest Version & Features

by

4.0 (0 ratings)
Power 100

Price

free

Version

Updated

Size

Bytes

Rate this app

How do you feel about Soyayya Da Rayuwar Aure?

Thanks for your feedback!

> 2.2k

Monthly Downloads

~$900

Estimated Cost

Screenshots

About Soyayya Da Rayuwar Aure

Yarda itace ginshiki na kowacce zamantakewa ta rayuwa musamman a zamantakewar aure.
Da yawan mutane na ganin cewa ma damar babu yarda, to babu amfanin ci gaba da zamantakewa.
Tabbas, yarda ginshiki ce da bai kamata ayi wasa da ita ba.Ana gna yarda ne a cikin dogon lokaci, amma akan iya rusata a cikindakiku kadan.
Da wannan yake da kyau kowannenku yasan iyakar muamalar dan uwansa, ta yadda wani ba zai shiga gonar wani ba.
Idan kuna a shafi daya; to akwai saukin gane halayyen juna da kuma kulla yarda mai dorewa.

Share

Share Soyayya Da Rayuwar Aure

Help others discover this Android app.

Soyayya Da Rayuwar Aure

Soyayya Da Rayuwar Aure

Free

Get