https://andro.io/app/app840003
Abincin Gargajiya Na Hausawa for  Android – Latest Version & Features app icon
Android app profile

Abincin Gargajiya Na Hausawa for Android – Latest Version & Features

by

4.0 (0 ratings)
Power 100

Price

free

Version

Updated

Size

Bytes

Rate this app

How do you feel about Abincin Gargajiya Na Hausawa?

Thanks for your feedback!

> 2.2k

Monthly Downloads

~$900

Estimated Cost

Screenshots

About Abincin Gargajiya Na Hausawa

Kalmar al’ada, kalma ce wadda Hausawa suka aro daga harshen Larabci wato “ADATAN” wadda take nufin dabi’a da aka saba da ita.
Wannan ne ya sa Hausawa suka ari kalmar suka yi mata kwaskwarima suka hausantar da ita wadda ta koka al’ada fa harshen Hausa.
To!
Yanzu idan Bahaushe ya ce al’ada me yake nufi?
A tamu fahimta idan Bahaushe ya ce al’ada yana nufin duk wata hanya wadda aka saba da ita, ta yau da kullum.Akwai nauikan abinci masu maturkar burgewa wanda muka gada tun iyaye da kakanni, wanda suka hadarda;1- Danwake2- Dankali3- kunu/koko4- Ƙuli-Ƙuli5- Zogale6- Tuwon kulli7- Gyada8- Nakiya9- Tuwon salla10- Dambu11- Dibilan12- Alkaki13- Masa/waina14- Kunun zaƘi15- Dawo16- Safala (gayan tuwo)17- Bula18- Rogo19- Tuwon masara20- Maye-mayeDa Sauransu....Kada ku manta kuyi rate na wannan application, mungode..

Share

Share Abincin Gargajiya Na Hausawa

Help others discover this Android app.

Abincin Gargajiya Na Hausawa

Abincin Gargajiya Na Hausawa

Free

Get